Littafin Ahalari Da Hausa
Littafin Ahalari Da Hausa App Description et Analyse
Qu'est-ce que l'application Littafin Ahalari Da Hausa? Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh,
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) bayan haka,
Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken Littafin Ahalari mai dauke da rubutun larabci da kuma fassarar Hausa kana tana aiki ba tare da data ba. Ahalari Warash fassarar Hausa dominku. Fassarar Littafin Ahdhari
مختصر الأخضري في الفقه المالكي - الكتاب مترجم إلى لغة الهوسا
مختصر العلامة الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك
Wannan manhajja ta mukhtasarul Akhdari ta ƙunshi muhimman bangarori guda uku:
1. Rubutaccen littafin Ahalari mai dauke da fassarar Hausa. A wannan sashe zaku samu littafin alAkhdari mai dauke da rubutun larabci kana da fassarar Hausa bi da bi. Domin sauƙin dubawa akwai mazaɓa inda zaku iya zuwa kan kowanne fasali cikin sauƙi. Domin samun jerin fasalolin dake ciki sai ku danna alama dake sama-maso-dama na shafin farko na wannan mahaja.
2. Bayan sashen rubutaccen ahalarin sai kuma sashen littafin ahalari bugon warsu. A wannan sashe akwai cikakken littafin akhdari daga bango zuwa bango mai dauke da ahalari warash salon rubutun allo irin namu na tsangaya. Kana an ƙawata wannan sashe da launuka wato kaloli domin sauƙin dubawa. Ga ma'anar launukan kamar haka:
2.1 Launin shuɗi na nuni da Fasali
2.2 Launin Ja na nuni da Farali wato abun da ya wajaba wanda idan babu shi aiki kan ɓaci.
2.3 Launin kore na nuni da sunna ko sunnoni
2.4 Launin rawaya wato ruwan ɗorawa na nuni da mustahabbi
2.5 Sai launin pink wanda ke nuni da bayani kan hukunce-hukuncen rafkanuwa
3. A sashe na uku kuma zaku samu littafin ahalari audio mp3 wato dai ahalari sauti inda malam ke karantawa da kuma fassara littafin na ahalari. Malam ya biyo karatun daki-daki kana yana yi yana maimaitawa domin dai karatun ya shigi kunnen mai sauraro. Allah ya sakawa malam da gidan Aljannah ameen. A wannan sashi na alakhdari audio zaku iya maimaita sauti sau ba adadi wato (REPEAT SINGLE TRACK) ko kuma ku maimaita duka wato (REPEAT ALL) ko ku rufe maimaicin baki daya. Domin waɗannan zaɓuka sai ku danna alamar maimaici wato REPEAT BUTTON dake ƙasa-maso-dama na shafin ahalari audio-player. Kana zaku iya zaɓar sauti a matsayin FAVOURITE.
Toh yanuwa musulmi, wannan manhajja ta ahalari itace irinta ta farlo a wannan dandali na Apple App Store don haka kada ku bari a baku labari. Sau da dama idan za'a yiwa mutum gorin karatu ko ilimin addini, akance "Wa, wannan da ko ƙawa'idi bai iya ba ballantana ahalari..." matuƙar ka sauke wannan manhajja ka kuma saurareta da karantata da kyau toh ahalari kam sai dai ka ɗorawa wani karatunsa in Allah Ya so. Yi maza ka/ki sauke ka/ki koyi ahalari kada abokai ko ƙawaye su rigaka/ki.
Daga bisani idan kunji daɗin wannan manhajja ta littafin ahlari toh ku aika ta zuwa ga yanuwa musulmi ta kafafenku na sadarwa. Allah Ya amsa daga garemu baki ɗaya Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Domin samun waɗansu manhajjoji irin wannan kamarsu kawaidi fassarar Hausa, ishimawi, iziyya, risala, muwaɗɗa malik da dai sauransu, sai ku aiko mana da saƙo ta adireshinmu [email protected] ku ambaci sunan manhajjar da kukeso a ƙirƙira muku. Manhajjar da tafi yawan mabuƙatanta ita zamu fi mai da hankali waken ƙirƙira in shaa Allahu.
تحميل كتاب متن الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك
Da fatan zaku ji daɗin wannan mahaja ta ahalari fassarar hausa
littafin ahalari fassarar hausa pdf
fassarar littafin ahlari
littafin ahalari mai fassarar hausa
ahalari fassarar hausa complete
Zaku iya canja tsarin manhajjar tsakanin haske da duhu wato light/dark mode.
Tsira da Aminci suƙara tabbatuwa ga fiyayyen halitta Annabinmu Muhammadu (s.a.w). Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
| Nom de l'application | Littafin Ahalari Da Hausa |
| Catégorie | Musique |
| Développeur | Abdulkarim Nasir |
| Date de Sortie | dimanche 26 mai 2024 |
| Mis à jour | dimanche 26 mai 2024 |
| Taille du Fichier | 118.79 MB |
Littafin Ahalari Da Hausa Commentaires et Critiques (2026)
Nous transférons plus de 4 milliards d'euros chaque mois. Nous permettons aux comptes individuels et professionnels d'économiser 4 millions d'euros sur les frais de virement bancaire. Vous voulez envoyer de l'argent gratuitement à l'étranger ou transférer de l'argent à l'étranger gratuitement? Transfert d'argent international gratuit!
Saviez-vous que vous pouvez gagner 25 USD sur notre site simplement en vous inscrivant? Obtenez 25$ gratuitement en rejoignant Payoneer!
S'il vous plaît, attendez! Chargement des commentaires du jeu littafin ahalari da hausa...
Littafin Ahalari Da Hausa Client de Service
Que pensez-vous de l'application Littafin Ahalari Da Hausa? Pouvez-vous partager vos plaintes, expériences ou réflexions sur l'application avec Abdulkarim Nasir et les autres?
Littafin Ahalari Da Hausa Apps Captures D'écran et Images
Littafin Ahalari Da Hausa iphone, ipad, apple watch ve apple tv images d'application.
| Langue | French |
| Prix | 1.99 EUR |
| Limite d'âge | 4+ ans et plus |
| Dernière version | 1.0 |
| Play Store | com.kareemtkb.ahalari |
| Compatibilité | iOS 13.0 ou version ultérieure |
Installation et Téléchargement de l'application Littafin Ahalari Da Hausa (Version 1.0)
L'application Littafin Ahalari Da Hausa ios a été développée par Abdulkarim Nasir [ID développeur: 1463436050] et est sortie dans la catégorie Musique le dimanche 26 mai 2024. La taille du fichier de l'application est de 118.79 MB. Cette application a été évaluée par 16 utilisateurs et a une note de 1 sur 5. La dernière version de Littafin Ahalari Da Hausa publiée le mercredi dimanche 26 mai 2024 est la 1.0. Le logiciel IOS 13.0 et supérieur fonctionne correctement. Google Play ID: com.kareemtkb.ahalari. Langues prises en charge par l'application:
EN Téléchargez et installez maintenant!| Nom de l'application | Puan | Commentaires | Prix |
| Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar | 1 | Sans commentaires | 1.99 |
| Holy Quran Al Douri An Abu Amr | 1 | 1 | 1.99 |
| Nigerian Currency Gallery | 1 | Sans commentaires | Gratuit |
| 13 Line Quran Indopak Script | 1 | Sans commentaires | 1.99 |
| Full Quran MP3 Offline Maher | 1.5 | 2 | 1.99 |
Nous continuons à développer notre application Littafin Ahalari Da Hausa pour vous en fonction de vos demandes.
| Nom de l'application | Développeur |
| JBL Headphones | Harman International Industries |
| Volume Booster or Reduction | Ilya Klimenko |
| Piano clavier | Yokee Music |
| Sonneries pour iPhone Musique | Rounding Squares BV |
| Apple Music Classical | Apple |
Vérifiez-vous les résultats de votre travail de référencement? Ou regardez-vous simplement le classement de vos mots clés dans Google? Si vous ne pouvez pas lire correctement les données de votre travail de référencement, vous perdez beaucoup!
| Nom de l'application | Développeur |
| FL Studio Mobile | Image Line Software |
| IGuzheng | Supertintin Co., Ltd |
| Neutron Music Player | Neutron Code Limited |
| Euclidean AUv3 Sequencer | 4Pockets.com |
| Chordbot | Contrasonic AB |
Découvrez comment fonctionnent des crypto-monnaies spécifiques - et obtenez un peu de chaque crypto à essayer par vous-même. Coinbase est l'endroit le plus simple pour acheter et vendre des crypto-monnaies. Inscrivez-vous et commencez dès aujourd'hui.
| Nom de l'application | Développeur |
| PayPal | PayPal, Inc. |
| ChatGPT | OpenAI |
| Messenger | Meta Platforms, Inc. |
| YouTube | Google LLC |
| Google Photos | Google LLC |
Jasper est la plateforme d'IA générative pour les entreprises qui aide votre équipe à créer du contenu adapté à votre marque 10 fois plus rapidement, où que vous travailliez en ligne.
| Nom de l'application | Développeur |
| AppFiducia | ClearFacts |
| CSA KIDS | CSA KIDS SPORTS + ARTS CAMPUS |
| Cotech | Ramazan ERBASARAN |
| ALMOUATER MEKKI | Abeneo sas |
| Cargo Online | Cargo Online Finland Oy |
Chaque capsule est remplie de nutriments nootropes purs et puissants. Aucun additif inutile. Juste une matière grise 100% naturelle. Testé et validé par une tierce partie par le Clean Label Project.
Adsterra est le réseau publicitaire préféré de ceux qui recherchent une alternative à AdSense. Adsterra est le choix idéal pour les nouveaux sites à faible trafic quotidien. Afin de faire de la publicité sur le site dans Adsterra, comme d'autres réseaux publicitaires, une certaine limite de trafic, l'âge du domaine, etc. est requis. Il n'y a pas de règles strictes.
